‘Bana Jin yadda ake yayata bukin HIFAB 2022 zai yi armashi da gaske’ wannan shi ne abin da yake min yawo a can wani loko na zuciyata, sakamakon takaddama da ake tsakanin zuciyoyina akan taron da za a gudanar na bana. Ni kaina Ina da shakku ko kokwanto akan yiwar abin saboda halin yau da Kuma yadda muke ji a ...